1Duk da haka, babu sauran baƙin ciki ga waɗanda suke shan azaba. Dā ya ƙasƙantar da ƙasar kabilan Zebulun da ƙasar Naftali, amma nan gaba zai girmama Galili na Al’ummai, ta hanyar teku wadda take ta Urdun.
2Mutanen da suke tafiya cikin duhu
3Ka fadada al’umma
4Gama kamar yadda yake a kwanakin da aka ci Midiyan da yaƙi,
5Kowane takalmin jarumin da aka yi amfani da shi a yaƙi
6Gama a gare mu an haifa mana yaro,
7Game da girmar gwamnatinsa da salama
8Ubangiji ya aika da saƙon gāba da Yaƙub;
9Dukan mutane za su san shi,
10“Tubalai sun zube a ƙasa,
11Amma Ubangiji ya ƙarfafa maƙiyan Rezin gāba da su
12Arameyawa daga gabas da Filistiyawa daga yamma
13Amma mutanen ba su juyo wurin wanda ya buge su ba,
14Saboda haka Ubangiji zai yanke Isra’ila kai da wutsiya,
15dattawa da manyan mutane su ne kai,
16Waɗanda suke jagorar wannan mutane suna ɓad da su,
17Saboda haka Ubangiji ba zai ji daɗin matasa ba,
18Tabbatacce mugunta tana ƙuna kamar wuta;
19Ta wurin fushin Ubangiji Maɗaukaki
20A dama za su ci,
21Manasse zai mai da Efraim abinci, Efraim kuma yă cinye Manasse;