We Believe JesusFé, Esperança e Nova Vida

Ishaya 10

Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ · hauçá

← Ishaya 9 Ishaya Ishaya 11 →

1Kaiton waɗanda suke kafa dokokin rashin gaskiya,

2don su hana matalauta hakkinsu

3Me za ku yi a ranan nan ta hukunci,

4Babu abin da zai rage sai cizon haƙora a cikin kamammu

5“Kaiton Assuriya, sandar fushina,

6Na aike shi gāba da al’umma marar sanin Allah,

7Amma ba abin da ya yi niyya ke nan ba,

8Ya ce, ‘Dukan shugabannin yaƙina ba sarakuna ba ne?’

9‘Kalno bai kasance kamar Karkemish ba?

10Yadda hannuna ya ƙwace mulkokin gumaka,

11ba zan yi da Urushalima da siffofinta

12Sa’ad da Ubangiji ya gama dukan aikinsa gāba da Dutsen Sihiyona da Urushalima, zai ce, “Zan hukunta sarkin Assuriya saboda fariya na gangancin zuciyarsa da kuma kallon reni na idanunsa.

13Gama ya ce,

14Kamar yadda mutum yakan miƙa hannu cikin sheƙar tsuntsu

15Gatari ya taɓa fin wanda yake amfani da shi girma,

16Saboda haka Ubangiji Maɗaukaki,

17Hasken Isra’ila zai zo kamar wuta,

18Darajar jejinsa da gonakinsa masu dausayi

19Sauran itatuwan jejinsa kuma za su ragu

20A wannan rana raguwar Isra’ila,

21Raguwa za tă komo,10.21 Da Ibraniyanci sheyar-yashub; haka ma a aya 22. raguwar Yaƙub

22Ko da yake mutanenka, ya Isra’ila, sun zama kamar yashin bakin teku,

23Ubangiji Maɗaukaki, zai sa

24Saboda haka, ga abin da Ubangiji Maɗaukaki ya ce,

25Ba da daɗewa ba fushina a kanku zai zo ga ƙarshe

26Ubangiji Maɗaukaki zai bulale su da tsumagiya,

27A wannan rana zai ɗauke nauyi daga kafaɗarku,

28Sun shiga Ayiyat;

29Suka ƙetare ta hanya, suka kuma ce,

30Ki yi ihu, ya Diyar Gallim!

31Madmena tana gudu;

32A wannan rana za su dakata a Nob;

33Duba, Ubangiji Maɗaukaki,

34Zai sassare itatuwan jeji da gatari har ƙasa;

← Ishaya 9 Ishaya Ishaya 11 →