1Toho zai fito daga kututturen Yesse;
2Ruhun Ubangiji zai kasance a kansa,
3zai kuwa ji daɗin tsoron Ubangiji.
4amma da adalci zai yi wa masu bukata shari’a,
5Adalci ne zai zama abin ɗamararsa
6Kyarkeci zai zauna tare da ɗan rago
7Saniya da beyar za su yi kiwo tare,
8Jariri zai yi wasa kurkusa da ramin gamsheƙa,
9Ba za su yi lahani ko su hallaka
10A wannan rana Saiwar Yesse zai miƙe kamar tuta don mutanenta; al’ummai za su tattaru wurinsa, wurin hutunsa kuma zai zama mai daraja.
11A wannan rana Ubangiji zai miƙa hannunsa sau na biyu don yă maido da raguwar da ta rage na mutanensa daga Assuriya, daga Masar ta Ƙasa, daga Masar ta Bisa,11.11 Da Ibraniyanci daga Faturos daga Kush,11.11 Wato, yankin Nilu na Bisa daga Elam, daga Babiloniya,11.11 Da Ibraniyanci Shinar daga Hamat da kuma daga tsibiran teku.
12Zai tā da tuta saboda al’ummai
13Kishin Efraim zai ɓace,
14Tare za su fāɗa wa Filistiyawa da yaƙi daga yamma;
15Ubangiji zai busar da
16Za a yi babbar hanya saboda raguwa mutanensa