1A wannan rana za ku ce,
2Tabbatacce Allah shi ne mai cetona;
3Da farin ciki zan ɗebo ruwa
4A wannan rana za ku ce,
5Ku rera ga Ubangiji, gama ya aikata manyan abubuwa;
6Ku tā da murya ku kuma rera don farin ciki, ya ku mutanen Sihiyona,
Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ · hauçá