1Abubuwan da Allah ya yi magana a kai game da Babilon da Ishaya ɗan Amoz ya gani.
2A tā da tuta a kan tudun da yake mai fili,
3Na umarci tsarkakana;
4Ka saurara, akwai surutu a kan duwatsu,
5Suna zuwa daga ƙasashe masu nesa,
6Ku yi ihu, gama ranar Ubangiji ta yi kusa
7Saboda wannan, hannun kowane mutum zai yi rauni,
8Tsoro zai kama su,
9Duba, ranar Ubangiji tana zuwa,
10Taurarin sama da ƙungiyoyinsu
11Zan hukunta duniya saboda muguntarta,
12Zan sa mutum yă fi zinariya zalla wuyar samuwa,
13Saboda haka zan sa sammai su yi rawar jiki;
14Kamar barewar da ake farautarta
15Duk wanda aka kama za a soke shi yă mutu;
16Za a fyaɗa ’ya’yansu a ƙasa su yi kucu-kucu a idanunsu;
17Duba, zan zuga mutanen Medes su yi gāba da su,
18Bakkunansu za su kashe samari;
19Babilon, kayan daraja na mulkoki,
20Ba za ƙara kasance da mazauna kuma ba
21Amma halittun hamada za su kwanta a can,
22Kuraye za su yi ta kuka a kagarorinta,