1Ubangiji zai yi wa Yaƙub jinƙai;
2Al’ummai za su ɗauke su
3A ranar da Ubangiji ya hutashe ku daga wahala da azaba da muguwar bauta,
4za ku yi wa sarkin Babilon wannan ba’a.
5Ubangiji ya karye sandar mugaye,
6wanda cikin fushi ya kashe mutane
7Dukan ƙasashe suna hutawa suna kuma cikin salama;
8Har itatuwan fir ma da kuma al’ul na Lebanon
9Kabari a ƙarƙashi duk ya shirya
10Duk za su amsa,
11An yi ƙasa da dukan alfarmarka zuwa kabari,
12Yaya aka yi ka fāɗo daga sama
13Ka yi tunani a ranka ka ce,
14Zan haura can bisa gizagizai;
15Amma ga shi an gangara da kai zuwa kabari,
16Waɗanda suka gan ka sun zura maka ido,
17mutumin da ya mai da duniya ta zama hamada,
18Dukan sarakunan duniya suna kwance a mace,
19Amma an jefar da kabarinka
20ba za a haɗa ka tare da su a jana’iza ba,
21A shirya wuri don a yayyanka ’ya’yansa maza
22“Zan yi gāba da su,”
23“Zan mai da ita wuri domin mujiyoyi
24Ubangiji Maɗaukaki ya rantse,
25Zan ragargazar da Assuriya a cikin ƙasata;
26Wannan shi ne shirin da na yi domin dukan duniya;
27Gama Ubangiji Maɗaukaki ya ƙudura ya yi wannan, wa kuwa zai hana shi?
28Wannan abin da Allah ya yi magana ya zo ne a shekarar da Sarki Ahaz ya mutu.
29Kada ku yi farin ciki, dukanku Filistiyawa,
30Mafi talauci na matalauta zai sami wurin kiwo,
31Ki yi ihu, ya ke ƙofa! Yi kururuwa, ya ke birni!
32Wace amsa ce za a bayar