We Believe JesusFé, Esperança e Nova Vida

Ishaya 65

Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ · hauçá

← Ishaya 64 Ishaya Ishaya 66 →

1“Na bayyana kaina ga waɗanda ba su tambaye ni ba;

2Dukan yini ina miƙa hannuwana

3mutanen da suna cin gaba da tsokanata

4suna zama a kaburbura

5suna cewa, ‘Ku tsaya a can; kada ku yi kusa da ni,

6“Ga shi, yana nan a rubuce a gabana cewa

7saboda zunubanku da kuma zunuban kakanninku,”

8Ga abin da Ubangiji yana cewa,

9Zan fitar da zuriyar Yaƙub,

10Sharon zai zama wurin kiwo don shanu,

11“Amma game da ku waɗanda kuka yashe Ubangiji

12zan ƙaddara ku ga kaifin takobi,

13Saboda haka ga abin da Ubangiji Mai Iko Duka yana cewa,

14Bayina za su rera

15Za ku bar sunanku

16Duk wanda zai roƙi albarka a cikin ƙasar

17“Ga shi, na halicci

18Amma ku yi murna ku kuma yi farin ciki har abada

19Zan yi farin ciki a kan Urushalima

20“A cikinta ba za a ƙara jin

21Za su gina gidaje su kuma zauna a cikinsu;

22Ba za su ƙara gina gidaje waɗansu kuma su zauna a cikinsu ba,

23Ba za su yi wahala a banza ba

24Kafin su yi kira zan amsa;

25Kyarketai da ’yan raguna za su ci abinci tare,

← Ishaya 64 Ishaya Ishaya 66 →