We Believe JesusFé, Esperança e Nova Vida

Ishaya 64

Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ · hauçá

← Ishaya 63 Ishaya Ishaya 65 →

1Da ma za ka tsage sammai ka sauko,

2Kamar sa’ad da wuta takan ci rassa

3Gama sa’ad da ka aikata abubuwan bantsoron da ba mu sa tsammani ba,

4Tun fil azal babu wanda ya taɓa ji,

5Kakan taimaki waɗanda suke murnan yin abin da yake daidai,

6Dukanmu mun zama kamar wanda yake marar tsabta,

7Babu wanda yake kira bisa sunanka

8Duk da haka, Ubangiji, kai ne Ubanmu.

9Kada ka yi fushi fiye da kima, ya Ubangiji;

10Biranenka masu tsarki sun zama hamada;

11Haikalinmu mai tsarki da kuma mai daraja, inda kakanninmu suka yabe ka,

12Bayan dukan wannan, ya Ubangiji, ba za ka yi wani abu ba?

← Ishaya 63 Ishaya Ishaya 65 →