1Wane ne wannan mai zuwa daga Edom,
2Me ya sa rigunanka suka yi ja,
3“Na tattake ’ya’yan inabi ni kaɗai;
4Gama ranar ɗaukan fansa tana a cikin zuciyata,
5Na duba, amma babu wanda zai taimaka,
6Na tattake al’ummai cikin fushina;
7Zan ba da labarin alherin Ubangiji,
8Ya ce, “Babu shakka su mutanena ne,
9Cikin dukan damuwarsu shi ma ya damu,
10Duk da haka suka yi tawaye
11Sa’an nan mutanensa suka tuna63.11 Ko kuwa Amma bari yă tuna kwanakin dā,
12wanda ya aika hannu ɗaukakarsa mai iko
13wanda ya bishe su cikin zurfafa?
14kamar shanun da suke gangarawa zuwa kwari,
15Ka duba daga sama ka gani
16Amma kai Ubanmu ne,
17Don me, ya Ubangiji, ka sa muna barin hanyoyinka
18Gama a ɗan lokaci mutanenka suka mallaki wurinka mai tsarki,
19Mu naka tun fil azal;