We Believe JesusFé, Esperança e Nova Vida

Ishaya 66

Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ · hauçá

← Ishaya 65 Ishaya

1Ga abin da Ubangiji yana cewa,

2Ba hannuna ba ne ya yi dukan waɗannan abubuwa,

3Amma duk ya miƙa hadayar bijimi

4saboda haka ni ma zan aukar musu da masifa mai zafi

5Ku ji maganar Ubangiji,

6Ku ji wannan hayaniya daga birni,

7“Kafin naƙuda ya fara mata,

8Wa ya taɓa jin irin wannan abu?

9Zan kai mace har haihuwa

10“Ku yi farin ciki tare da Urushalima ku kuma yi murna saboda ita,

11Gama za ku tsotsa ku kuma ƙoshi

12Gama ga abin da Ubangiji ya faɗa,

13Kamar yadda uwa takan ta’azantar da ɗanta

14Sa’ad da kuka ga wannan, zuciyarku za tă yi farin ciki

15Ga shi, Ubangiji yana zuwa da wuta,

16Gama da wuta da kuma takobi

17“Waɗanda suka tsarkake suka kuma tsabtacce kansu don su je lambu, suna bin wannan da yake tsakiya66.17 Ko kuwa lambu a bayan wannan na masujadanku, kuma waɗannan da suke cin naman aladu da ɓeraye da waɗansu abubuwan banƙyama, za su sadu da ƙarshensu tare,” in ji Ubangiji.

18“Ni kuwa, saboda ayyukansu da kuma tunaninsu, ina dab da zuwa in tattara dukan al’ummai da harsuna, za su kuma zo su ga ɗaukakata.

19“Zan kafa alama a cikinsu, zan kuma aika waɗansu da suka tsira zuwa al’ummai, zuwa Tarshish, zuwa Libiya da Lidiya (sanannun ’yan aika), zuwa Tubal da kuma Girka, da kuma zuwa manisantan tsibirai da ba su taɓa jin labarin sunana ba ko su ga ɗaukakata. Za su yi shelar ɗaukakata a cikin al’ummai.

20Za su kuma dawo da dukan ’yan’uwanku, daga dukan al’ummai, zuwa dutsena mai tsarki a Urushalima kamar hadaya ga Ubangiji, a kan dawakai, a kekunan yaƙi da wagonu, da kuma a kan alfadarai da kuma raƙuma,” in ji Ubangiji. “Za su kawo su, kamar yadda Isra’ilawa suke kawo hadayun hatsi, zuwa haikalin Ubangiji a cikin tsabtatattun kore.

21Zan kuwa zaɓa waɗansunsu kuma su zama firistoci da Lawiyawa,” in ji Ubangiji.

22“Kamar yadda sabuwar duniya da sabuwar sama za su tabbata a gabana,” in ji Ubangiji, “haka sunanku da zuriyarku za su tabbata.

23Daga wannan sabon wata zuwa wancan, kuma daga wannan Asabbaci zuwa wancan, dukan mutane za su zo su rusuna a gabana,” in ji Ubangiji.

24“Za su kuma fita su ga gawawwakin mutanen da suka yi mini tayarwa; tsutsotsin da suke cinsu ba za su taɓa mutuwa ba, balle wutar da take ƙona su ta mutu, za su kuma zama abin ƙyama ga dukan mutane.”

← Ishaya 65 Ishaya