We Believe JesusFé, Esperança e Nova Vida

Ishaya 59

Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ · hauçá

← Ishaya 58 Ishaya Ishaya 60 →

1Tabbatacce hannun Ubangiji bai kāsa yin ceto ba,

2Amma laifofinku sun raba

3Gama hannuwanku sun ƙazantu da jini,

4Babu wani mai ce a yi adalci;

5Suna ƙyanƙyashe ƙwan kāsā

6Yanar gizo-gizonsu ba amfani don tufa;

7Ƙafafunsu sukan gaggauta zuwa aikata zunubi;

8Ba su san hanyar salama ba;

9Saboda haka gaskiya ta yi nisa da mu,

10Kamar makafi, sai lallubar bango muke yi,

11Muna gurnani kamar beyar;

12Gama laifofinmu suna da yawa a gabanka,

13tawaye da mūsun Ubangiji,

14Saboda haka aka kau da yin gaskiya

15Gaskiya ta ɓace gaba ɗaya,

16Ya ga cewa babu wani,

17Ya yafa sulke a matsayin rigar ƙirji,

18Bisa ga abin da suka yi,

19Daga yamma, mutane za su ji tsoron Ubangiji,

20“Mai fansa zai zo Sihiyona,

21“Game da ni dai, ga alkawarina da su,” in ji Ubangiji. “Ruhuna, wanda yake a kanka, da kuma maganata da na sa a bakinka ba za tă rabu da bakinka ba, ko daga bakunan ’ya’yanka ba, ko kuwa daga bakunan zuriyarsu ba daga wannan lokaci zuwa gaba da kuma har abada,” in ji Ubangiji.

← Ishaya 58 Ishaya Ishaya 60 →