We Believe JesusFé, Esperança e Nova Vida

Ishaya 60

Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ · hauçá

← Ishaya 59 Ishaya Ishaya 61 →

1“Ki tashi, ki haskaka, gama haskenki ya zo,

2Duba, duhu ya rufe duniya

3Al’ummai za su zo wurin haskenki,

4“Ki ɗaga idanunki ki duba kewaye da ke.

5Sa’an nan za ki duba ki kuma haskaka

6Manyan ayarin raƙuma za su cika ƙasar,

7Dukan garkunan Kedar za su taru a wurinki

8“Su wane ne waɗannan da suke firiya kamar gizagizai,

9Babu shakka tsibirai suna dogara gare ni;

10“Baƙi za su sāke gina katangarki,

11Ƙofofinki kullum za su kasance a buɗe,

12Gama al’umma ko masarautar da ba tă bauta miki ba, za tă hallaka;

13“Darajar Lebanon za tă zo wurinki,

14’Ya’ya maza masu zaluntarku za su zo suna rusunawa a gabanki;

15“Ko da yake an yashe ki aka kuma ƙi ki,

16Za ki sha madarar al’ummai

17A maimakon tagulla zan kawo zinariya,

18Ba za a ƙara jin hayaniyar tashin hankali a ƙasarki ba,

19Rana ba za tă ƙara zama haskenki a yini ba,

20Ranarki ba za tă ƙara fāɗuwa ba

21Sa’an nan dukan mutanenki za su zama masu adalci

22Mafi ƙanƙanta a cikinki za tă zama dubu,

← Ishaya 59 Ishaya Ishaya 61 →