1“Ku yi ihu da ƙarfi, ba ƙaƙƙautawa.
2Gama kowace rana suna nemana;
3Suna cewa, ‘Don me muka yi azumi,
4Azuminku yakan ƙare a faɗa da kuma hargitsi,
5Irin azumin da na zaɓa ke nan,
6“Irin azumin da na zaɓa shi ne,
7Ba shi ne ku rarraba abincinku da mayunwata
8Sa’an nan haskenku zai keto kamar ketowar alfijir,
9Sa’an nan za ku yi kira, Ubangiji kuma zai amsa;
10in kuma kuka ɗauki lokaci kuka ƙosar da mayunwata
11Ubangiji zai bishe ku kullum;
12Mutanenku za su sāke gina kufai na da
13“In kun kiyaye ƙafafunku daga take Asabbaci
14sa’an nan za ku yi farin ciki a cikin Ubangiji,