1Mai adalci yakan mutu,
2Waɗanda suke aikata abin da yake daidai
3“Amma ku, ku matso nan, ku ’ya’ya maza na masu sihiri,
4Wane ne kuke yi wa ba’a?
5Kuna cike da muguwar sha’awa mai ƙonawa a cikin itatuwan oak
6Gumakan da suke cikin duwatsu masu sulɓi su ne rabonku;
7Kun yi gadonku a dogayen duwatsu masu tsayi da kuma a tudu mai tsawo;
8A bayan ƙofofi da madogaran ƙofofi
9Kuka tafi wurin Molek57.9 Ko kuwa zuwa wurin sarki da man zaitun
10Kuka gaji cikin dukan al’amuranku,
11“Wa ya sa ku fargaba, kuna jin tsoro
12Zan bayyana adalcinku da kuma ayyukanku,
13Sa’ad da kuka nemi taimako,
14Za a kuma ce,
15Gama abin da Maɗaukaki da kuma Mai daraja ya faɗa
16Ba zan tuhume su har abada ba,
17Na yi fushi saboda kwaɗayin zunubinsa;
18Na ga al’amuransa, amma zan warkar da shi;
19ina ƙirƙiro yabo a leɓunan masu makoki a Isra’ila.
20Amma mugaye suna kama da tumbatsar teku,
21“Babu salama ga mugaye,” in ji Allahna.