1“Ku zo, dukanku masu jin ƙishi,
2Don me za ku kashe kuɗi a kan abin da ba abinci ba,
3Ku kasa kunne ku kuma zo gare ni;
4Duba, na mai da shi shaida ga mutane,
5Tabbatacce za ku kira al’umman da ba ku sani ba,
6Ku nemi Ubangiji tun yana samuwa;
7Bari mugu ya bar irin halinsa
8“Gama tunanina ba tunaninku ba ne,
9“Kamar yadda sammai suke can nesa da ƙasa,
10Kamar yadda ruwan sama da dusar ƙanƙara suke
11haka maganata da take fitowa daga bakina.
12Za ku fita da farin ciki
13A maimakon sarƙaƙƙiya, itacen fir ne zai tsiro,