We Believe JesusFé, Esperança e Nova Vida

Ishaya 54

Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ · hauçá

← Ishaya 53 Ishaya Ishaya 55 →

1“Ki rera, ya ke bakararriya,

2“Ki fadada wurin tentinki,

3Gama za ki fadada zuwa dama da hagu;

4“Kada ki ji tsoro; ba za ki sha kunya ba.

5Gama Mahaliccinki shi ne mijinki,

6Ubangiji zai kira

7“Gama a ɗan ƙanƙanen lokaci na rabu da ke,

8Cikin fushi mai zafi

9“A gare ni wannan ya yi kamar kwanakin Nuhu,

10Ko da duwatsu za su girgiza

11“Ya ke birni mai shan azaba, wadda hadari ya bulale ki ba a kuma ta’azantar da ke ba,

12Zan gina hasumiyarki da jan yakutu,

13Ubangiji zai koya wa dukan ’ya’yanki maza,

14Da adalci za a kafa ke.

15In wani ya far miki, ba daga wurina ba ne;

16“Duba, ni ne wanda na halicci maƙeri

17ba makamin da aka ƙera don yă cuce ki da zai yi nasara,

← Ishaya 53 Ishaya Ishaya 55 →