1Ki farka, ki farka, ya Sihiyona,
2Ki kakkaɓe ƙurarki;
3Gama ga abin Ubangiji yana cewa,
4Gama ga abin da Ubangiji Mai Iko Duka yana cewa,
5“Yanzu kuma me nake da shi a nan?”
6Saboda haka mutanena za su san sunana;
7Me ya fi wannan kyau a kan duwatsu
8Ki kasa kunne! Masu tsaronki sun tā da muryoyinsu;
9Ku ɓarke cikin waƙoƙin farin ciki gaba ɗaya,
10Ubangiji zai nuna hannunsa mai tsarki a fili
11Ku fita, ku fita daga can!
12Amma ba za ku fita a gaggauce ba
13Duba, bawana zai aikata abubuwa da hikima;52.13 Ko kuwa zai yi nasara
14Kamar dai yadda aka kasance da mutane masu yawa waɗanda suka giggice sa’ad da suka gan shi,
15haka zai ba al’ummai masu yawa mamaki,