1“Ku kasa kunne gare ni, ku da kuna neman adalci
2dubi Ibrahim, mahaifinku,
3Tabbatacce Ubangiji zai ta’azantar da Sihiyona
4“Ku kasa kunne gare ni, mutanena;
5Adalcina na zuwa da sauri,
6Ku daga idanunku zuwa sammai
7“Ku ji ni, ku da kuka san abin da yake daidai,
8Gama asu za su cinye su kamar riga;
9Ka tashi, ka tashi! Ka yafa wa kanka ƙarfi,
10Ba kai ba ne ka busar da teku,
11Waɗanda Ubangiji ya fansar za su dawo.
12“Ni kaɗai ne na ta’azantar da ku.
13har da kuka manta da Ubangiji Mahaliccinku,
14Ba da daɗewa za a ’yantar da ’yan kurkuku;
15Gama ni ne Ubangiji Allahnku,
16Na sa maganata a bakinka
17Ki farka, ki farka!
18Cikin dukan ’ya’yan da ta haifa;
19Waɗannan masifu riɓi biyu sun auko miki,
20’Ya’yanki sun sume;
21Saboda haka ki ji wannan, ke mai wahala,
22Ga abin da Ubangiji Mai Iko Duka yana cewa,
23Zan sa shi a hannuwan masu gwada miki azaba,