We Believe JesusFé, Esperança e Nova Vida

Ishaya 50

Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ · hauçá

← Ishaya 49 Ishaya Ishaya 51 →

1Ga abin da Ubangiji yana cewa,

2Sa’ad da na zo, me ya sa babu kowa?

3Na suturar da sararin sama da duhu

4Ubangiji Mai Iko Duka ya ba ni harshen umarni,

5Ubangiji Mai Iko Duka ya buɗe kunnuwana,

6Na ba da bayana ga masu dūkana,

7Gama Ubangiji Mai Iko Duka zai taimake ni,

8Gama shi da zai tabbatar da ni, marar laifi ne yana kusa.

9Ubangiji Mai Iko Duka ne zai taimake ni.

10Wane ne a cikinku yake tsoron Ubangiji

11Amma yanzu fa, dukanku waɗanda kuke ƙuna wuta

← Ishaya 49 Ishaya Ishaya 51 →