1Ku kasa kunne gare ni, ku tsibirai;
2Ya yi bakina kamar takobi mai kaifi,
3Ya ce mini, “Kai bawana ne,
4Amma na ce, “Na yi aiki a banza;
5Yanzu fa Ubangiji ya ce
6ya ce,
7Ga abin da Ubangiji yana cewa,
8Ga abin da Ubangiji yana cewa,
9don ku ce wa waɗanda suke cikin kurkuku, ‘Ku fito,’
10Ba za su taɓa jin yunwa ko ƙishi ba,
11Zan mayar da dukan duwatsu su zama hanyoyi,
12Duba, za su zo daga nesa
13Ku yi sowa don farin ciki, ya ku sammai;
14Amma Sihiyona ta ce, “Ubangiji ya yashe ni,
15“Yana yiwuwa mahaifiya ta manta da jariri a ƙirjinta
16Duba, na zāna ki a tafin hannuwana;
17’Ya’yanki maza su komo da gaggawa,
18Ki ɗaga idanunki ki duba kewaye;
19“Ko da yake an lalatar da ke aka kuma mai da ke kufai
20’Ya’yan da aka haifa a lokacin baƙin cikinki
21Sa’an nan za ki ce a zuciyarki,
22Ga abin da Ubangiji Mai Iko Duka ya ce,
23Sarakuna za su zama kamar iyayen reno,
24Za a iya ƙwace ganima daga jarumawa,
25Amma ga abin da Ubangiji yana cewa,
26Zan sa masu zaluntarki su ci naman jikinsu;