1“Ku kasa kunne ga wannan, ya gidan Yaƙub,
2ku da kuke kiran kanku ’yan ƙasar birni mai tsarki
3na nanata abubuwan da suka riga suka faru tuntuni,
4Gama na san yadda kuke da taurinkai;
5Saboda haka na faɗa waɗannan abubuwa tuntuni;
6Kun riga kun ji waɗannan abubuwa; kuka gan su duka.
7Yanzu an halicce su, ba da daɗewa ba;
8Ba ku ji ko balle ku gane ba;
9Saboda girman sunana na jinkirta fushina;
10Duba, na tace ku, ko da yake ba kamar azurfa ba;
11Saboda girmana, saboda girmana, na yi haka.
12“Ka kasa kunne gare ni, ya Yaƙub,
13Hannuna ne ya kafa harsashen duniya,
14“Ku tattaru, dukanku ku kuma saurara,
15Ni kaina, na faɗa;
16“Ku zo kusa da ni ku kuma saurari wannan.
17Ga abin da Ubangiji yana cewa,
18Da a ce kawai za ku mai da hankali ga umarnaina,
19Da zuriyarku ta zama kamar yashi,
20Ku bar Babilon,
21Ba su ji ƙishi ba sa’ad da ya bishe su a cikin hamada;
22“Babu salama ga mugaye” in ji Ubangiji.