1“Ki gangara, ki zauna a ƙura,
2Ɗauki dutsen niƙa ki niƙa gari;
3Tsirararki zai bayyana
4Mai Fansarmu, Ubangiji Maɗaukaki shi ne sunansa,
5“Zauna shiru, tafi cikin duhu,
6Na yi fushi da mutanena
7Kika ce, ‘Zan ci gaba har abada,
8“To, yanzu fa, ki kasa kunne, ke mai ƙaunar nishaɗi,
9Duk waɗannan za su sha kanki
10Kin dogara a muguntarki
11Bala’i zai fāɗo a kanki,
12“Ki dai ci gaba, da sihirinki
13Dukan shawarwarin da kika samu sun dai gajiyar da ke ne kawai!
14Tabbas suna kama da bunnu;
15Abin da za su iya yi miki ke nan kawai,