We Believe JesusFé, Esperança e Nova Vida

Ishaya 46

Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ · hauçá

← Ishaya 45 Ishaya Ishaya 47 →

1Bel ya rusuna, Nebo ya durƙusa ƙasa;

2Sun durƙusa suka kuma rusuna tare;

3“Ku kasa kunne gare ni, ya ku gidan Yaƙub,

4Har lokacin da kuka tsufa kuka yi furfura

5“Da wa za ku kwatanta ni ko ku ɗauka daidai da ni?

6Waɗansu sukan zubar da zinariya daga jaka

7Sukan daga shi a kafaɗunsu su kuma ɗauke shi;

8“Ku tuna da wannan, ku sa shi a zuciya,

9Ku tuna da abubuwan da suka riga suka faru, waɗannan na tun dā;

10Nakan sanar da ƙarshe tun daga farko,

11Daga gabas na kira tsuntsun da yake farauta;

12Ku kasa kunne, ku masu taurinkai,

13Ina kawo adalcina kusa,

← Ishaya 45 Ishaya Ishaya 47 →