1“Amma yanzu ka saurara, ya Yaƙub, bawana,
2Ga abin da Ubangiji yana cewa,
3Gama zan zuba ruwa a ƙeƙasasshiyar ƙasa,
4Za su tsiro kamar ciyawa a wuriyar ruwa,
5Wani zai ce, ‘Ni na Ubangiji ne’;
6“Ga abin da Ubangiji yana cewa,
7Wane ne kuwa kama da ni? Ya faɗa a ji.
8Kada ku firgita kada kuma ku ji tsoro.
9Duk masu yin gumaka ba kome ba ne,
10Waɗanda suke siffanta allah su kuma yi zubin gunki,
11Shi da irinsa za su sha kunya;
12Maƙeri yakan ɗauki kayan aiki
13Kafinta yakan gwada katako
14Yakan ka da itacen saifires, ko kuwa ya ɗauki saifires ko oak.
15Abin hura wutar mutum ne;
16Rabin katakon yakan ƙone a wuta;
17Da sauran itacen yakan yi allah, gunkinsa;
18Ba su san kome ba, ba su fahimci kome ba;
19Ba wanda yakan dakata ya yi tunani,
20Yana cin toka, zuciyar da ta ruɗe tana ɓad da shi;
21“Tuna da waɗannan abubuwa, ya Yaƙub,
22Na shafe laifofinka kamar girgije,
23Ku rera don farin ciki, ya sammai, gama Ubangiji ya aikata wannan;
24“Ga abin da Ubangiji yana cewa,
25wanda ya sassāke alamun annabawan ƙarya
26wanda ya tabbatar da maganganun bayinsa
27wanda ya ce wa zurfin ruwaye, ‘Ku bushe,
28wanda ya yi zancen Sairus ya ce, ‘Shi ne makiyayina