1To, fa, ga abin da Ubangiji yana cewa,
2Sa’ad da kuka bi ta ruwaye,
3Gama ni ne Ubangiji, Allahnku,
4Da yake ku masu daraja da kuma girma ne a idona,
5Kada ku ji tsoro, gama ina tare da ku;
6Zan ce wa arewa, ‘Ku miƙa su!’
7kowa da ake kira da sunana,
8Jagoranci waɗanda suke da idanu amma suke makafi,
9Dukan al’ummai su taru
10“Ku ne shaiduna,” in ji Ubangiji,
11Ni kaɗai, ni ne Ubangiji,
12Na bayyana na ceci na kuma furta,
13I, kuma tun fil azal ni ne shi.
14Ga abin da Ubangiji yana cewa,
15Ni ne Ubangiji, Mai Tsarkin nan,
16Ga abin da Ubangiji yana cewa,
17wanda ya ja kekunan yaƙi da dawakai,
18“Ku manta da abubuwan da suka riga suka faru;
19Duba, ina yi abu sabo!
20Namun jeji suna girmama ni,
21mutanen da na yi saboda kaina
22“Duk da haka ba ku kira bisa sunana ba, ya Yaƙub,
23Ba ku kawo mini tumaki don hadaya ta ƙonewa ba,
24Ba ku saya wani turaren kalamus domina ba
25“Ni kaɗai ne na shafe
26Ku tunashe ni abin da ya riga ya wuce,
27Mahaifinku na farko ya yi zunubi;
28Saboda haka zan kunyata manyan baƙi na haikalinku,