We Believe JesusFé, Esperança e Nova Vida

Ishaya 42

Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ · hauçá

← Ishaya 41 Ishaya Ishaya 43 →

1“Ga bawana, wanda na ɗaukaka,

2Ba zai yi ihu ko ya tā da murya,

3Iwan da ta tanƙware ba zai karye ba,

4ba zai kāsa ko ya karai ba

5Ga abin da Allah Ubangiji ya ce,

6“Ni Ubangiji, na kira ka cikin adalci;

7don ka buɗe idanun makafi

8“Ni ne Ubangiji; sunana ke nan!

9Duba, abubuwan da sun tabbata,

10Ku rera sabuwar waƙa ga Ubangiji,

11Bari hamada da garuruwanta su tā da muryoyinsu;

12Bari su ɗaukaka Ubangiji

13Ubangiji zai fita ya yi yaƙi kamar mai ƙarfi,

14“Na daɗe ina shiru,

15Zan lalatar da duwatsu da tuddai

16Zan yi wa makafi jagora a hanyoyin da ba su taɓa sani ba,

17Amma waɗanda suka dogara ga gumaka,

18“Ka ji, kai kurma;

19Wane ne makaho in ba bawana ba,

20Kun ga abubuwa masu yawa, amma ba ku kula ba;

21Yakan gamsar da Ubangiji

22Amma ga mutanen da aka washe aka kuma kwashe ganima,

23Wane ne a cikinku zai saurari wannan

24Wa ya ba da Yaƙub don yă zama ganima

25Saboda haka ya zuba musu zafin fushinsa,

← Ishaya 41 Ishaya Ishaya 43 →