1“Ku yi shiru a gabana, ku tsibirai!
2“Wa ya zuga wannan daga gabas,
3Ya fafare su ya kuma yi tafiyarsa lafiya ƙalau,
4Wane ne ya taɓa yin haka ya kuma sa ya faru,
5Tsibirai sun gan shi suka kuma ji tsoro;
6kowa na taimakon wani
7Masassaƙi yakan ƙarfafa maƙerin zinariya,
8“Amma kai, ya Isra’ila, bawana,
9na ɗauke ka daga iyakar duniya,
10Saboda haka kada ka ji tsoro, gama ina tare da kai;
11“Duk wanda ya yi fushi da kai
12Ko ka nemi abokan gābanka,
13Gama ni ne Ubangiji Allahnka,
14Kada ka ji tsoro, ya Yaƙub marar ƙarfi,
15“Duba, zan sa ka cikin abin sussuka,
16Za ka tankaɗe su, iska kuma ta kwashe su,
17“Matalauta da mabukata suna neman ruwa,
18Zan sa koguna su malalo a ƙeƙasassun tuddai,
19Zan sa a hamada ta tsiro da
20don mutane su gani su kuma sani,
21“Ka gabatar da damuwarka,” in ji Ubangiji.
22“Ka shigar da gumakanka don su faɗa mana
23faɗa mana abin da nan gaba ta ƙunsa,
24Amma ku ba kome ba ne
25“Na zuga wani daga arewa, ya kuwa zo,
26Wa ya faɗi wannan tun daga farko, don mu sani,
27Ni ne na farkon da ya ce wa Sihiyona, ‘Duba, ga su nan!’
28Na duba amma ba kowa
29Duba, dukansu masu ƙarya ne!