1Ku zo kusa, ku al’ummai, ku kuwa saurara
2Ubangiji yana fushi da dukan al’ummai;
3Za a jefar da waɗanda aka kashe
4Za a tumɓuke dukan taurarin sammai
5Takobina ya sha zararsa a cikin sammai;
6Takobin Ubangiji ya jiƙu da jini,
7Babban bijimin jeji zai fāɗi tare da su,
8Gama Ubangiji yana da ranar ɗaukar fansa,
9Za a mai da rafuffukan Edom rami,
10Ba za a kashe ta ba dare da rana;
11Mujiyar hamada da mujiya mai kuka za su mallake ta;
12Sarakunanta ba za su kasance da wani abin da ake kira masarauta ba,
13Ƙayayuwa za su mamaye fadodinta
14Halittun hamada za su sadu da kuraye,
15Mujiya za tă yi sheƙa a can ta zuba ƙwai;
16Duba a cikin littafin Ubangiji ka kuma karanta.
17Ya ba su rabonsu;