We Believe JesusFé, Esperança e Nova Vida

Ishaya 33

Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ · hauçá

← Ishaya 32 Ishaya Ishaya 34 →

1Kaitonka, ya kai mai hallakarwa,

2Ya Ubangiji, ka yi mana jinƙai;

3Da tsawar muryarka, mutane za su gudu;

4Ganimarku, ya al’ummai ƙanana fāri sun girbe;

5Ubangiji da girma yake, gama yana zaune a bisa;

6Zai zama tabbataccen harsashi na koyaushe,

7Duba, jarumawansu suna kuka da ƙarfi a tituna;

8An gudu an bar manyan hanyoyi,

9Ƙasa tana kuka an kuma gudu an bar ta,

10“Yanzu zan tashi,” in ji Ubangiji.

11Kun yi cikin yayi,

12Za a ƙone mutane kamar da ƙuna farar ƙasa;

13Ku da kuke da nesa, ku ji abin da na yi;

14Masu zunubi a Sihiyona sun firgita;

15Shi da yake tafiya cikin adalci

16shi ne mutumin da zai zauna a bisa,

17Idanunku za su ga sarki a cikin kyansa

18Cikin tunaninku za ku yi tunani firgitar da ta faru tun dā kuna cewa,

19Ba za ku ƙara ganin waɗannan mutane masu girman kai kuma ba,

20Ku duba Sihiyona, birnin shagulgulanmu;

21A can Ubangiji zai zama Mai Iko Duka namu.

22Gama Ubangiji ne alƙalinmu,

23Maɗaurinku sun kunce

24Ba wani mazauna a Sihiyona da zai ce, “Ina ciwo”;

← Ishaya 32 Ishaya Ishaya 34 →