We Believe JesusFé, Esperança e Nova Vida

Ishaya 35

Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ · hauçá

← Ishaya 34 Ishaya Ishaya 36 →

1Hamada da ƙeƙasasshiyar ƙasa za su yi murna;

2zai buɗu ya hudo;

3Ku ƙarfafa hannuwa marasa ƙarfi,

4ku faɗa wa waɗanda suka karai a zukata,

5Sa’an nan idanun makafi za su buɗe

6Sa’an nan guragu za su yi tsalle kamar barewa,

7Yashi mai ƙuna zai zama tafki,

8Kuma babbar hanya za tă kasance a can;

9Zaki ba zai kasance a can ba,

10kuma fansassu na Ubangiji za su komo.

← Ishaya 34 Ishaya Ishaya 36 →