We Believe JesusFé, Esperança e Nova Vida

Ishaya 31

Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ · hauçá

← Ishaya 30 Ishaya Ishaya 32 →

1Kaiton waɗanda suka gangara zuwa Masar don neman taimako,

2Shi ma yana da hikima kuma zai iya kawo masifa;

3Amma Masarawa mutane ne ba Allah ba;

4Ga abin da Ubangiji ya faɗa mini,

5Kamar tsuntsaye masu shawagi a sama

6Ku dawo gare shi ku da kuka yi masa babban tayarwa, ya Isra’ilawa.

7Gama a wannan rana kowannenku zai ƙi gumakan azurfa da zinariya da hannuwanku masu zunubi suka yi.

8“Za a karkashe Assuriyawa da takobin da ba na yin mutum ba;

9Kagararsu za tă fāɗi saboda razana;

← Ishaya 30 Ishaya Ishaya 32 →