We Believe JesusFé, Esperança e Nova Vida

Ishaya 29

Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ · hauçá

← Ishaya 28 Ishaya Ishaya 30 →

1Kaitonki, Ariyel,29.1 Ariyel. Wata ma’ana mai yiwuwa ta “ariyel” a Ibraniyanci za tă iya zama “Jarumi na Allah” ko kuwa “Zaki na Allah” ko kuma “Bagade na Allah.” Ariyel

2Duk da haka zan yi wa Ariyel kwanto

3Zan kafa sansani kewaye da ke duka;

4Za a ƙasƙantar da ke, za ki ƙi yin magana daga ƙasa;

5Amma abokan gābanki masu yawa za su zama kamar ƙura mai laushi,

6Ubangiji Maɗaukaki zai zo

7Sa’an nan sojojin dukan al’umman da suka yi yaƙi da Ariyel,

8kamar sa’ad da mai yunwa yana mafarki cewa yana cin abinci,

9Ku firgita ku kuma yi mamaki,

10Ubangiji ya kawo muku barci mai nauyi,

11Gare ku duk wannan wahayi ba kome ba ne sai dai maganganun da aka rufe a cikin littafi. In kuma kun ba da littafin ga wani wanda zai iya karanta, kuka kuma ce masa, “Karanta wannan, muna roƙonka,” zai amsa ya ce, “Ba zan iya ba; an rufe shi.”

12Ko kuwa in kun ba da littafin ga wani wanda ba zai iya karantawa ba, kuka kuma ce, “Karanta wannan, muna roƙonka,” zai amsa ya ce, “Ban iya karatu ba.”

13Ubangiji ya ce,

14Saboda haka zan firgita waɗannan mutane sau ɗaya

15Kaiton waɗanda suke zuwa manyan zurfafa

16Kuna birkitar abubuwa,

17Cikin ɗan lokaci, za a mai da Lebanon gona mai taƙi

18A wannan rana kurame za su ji maganganun littafi,

19Masu tawali’u za su sāke yin farin ciki a cikin Ubangiji;

20Masu zalunci za su ƙare,

21waɗanda ta magana kawai sukan mai da mutum mai laifi,

22Saboda haka ga abin da Ubangiji wanda ya fanshi Ibrahim, ya ce wa gidan Yaƙub,

23Sa’ad da suka ga ’ya’yansu a tsakiyarsu,

24Su da suke marasa azanci a ruhu za su sami fahimtar;

← Ishaya 28 Ishaya Ishaya 30 →