We Believe JesusFé, Esperança e Nova Vida

Ishaya 28

Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ · hauçá

← Ishaya 27 Ishaya Ishaya 29 →

1Kaito ga wannan rawani, girman kai na mashayan Efraim,

2Duba, Ubangiji yana da wanda yake da iko da kuma ƙarfi.

3Za a tattaka wannan rawani,

4Wannan fure mai yanƙwanewa, darajarar kyansa,

5A wannan rana Ubangiji Maɗaukaki

6Zai zama ruhun adalci

7Da waɗannan kuma masu tangaɗi saboda sun sha ruwan inabi

8Duk amai ya rufe teburori

9“Wane ne yake so ya koyar?

10Gama haka yake.

11To da kyau, da leɓunan baƙi da ku harsunan da ba sani ba

12waɗanda zai ce,

13Saboda haka fa, maganar Ubangiji gare su za tă zama,

14Saboda haka ku saurari maganar Ubangiji, ku masu ba’a

15Kuna fariya cewa, “Mun yi alkawari da mutuwa,

16Saboda haka ga abin da Ubangiji Mai Iko Duka ya ce,

17Zan mai da gaskiya igiyar gwaji

18Za a soke alkawarinku da mutuwa;

19A duk sa’ad da ya zo;

20wanda ya yi ƙoƙari yă kwanta a gajeren gado,

21Ubangiji zai tashi kamar yadda ya yi a Dutsen Feratsim,

22Yanzu ku daina ba’arku,

23Ku saurara ku kuma ji muryata;

24Sa’ad da manomi ya yi noma don shuki, yakan ci gaba da noma ne?

25Sa’ad da ya shirya wuri da kyau,

26Allahnsa ya umarce shi

27Ba a bugan kanumfari da ƙaton sanda

28Dole a niƙa hatsi don a yi burodi;

29Dukan wannan hikimar takan zo daga Ubangiji Maɗaukaki ne,

← Ishaya 27 Ishaya Ishaya 29 →