1A wannan rana,
2A wannan rana,
3Ni, Ubangiji na lura da ita;
4Ban yi fushi ba.
5Ko kuma bari su zo wurina don mafaka;
6A kwanaki masu zuwa Yaƙub zai yi saiwa,
7Ubangiji ya buge shi
8Ta wurin yaƙi da zaman bauta ka hukunta shi,
9A ta haka fa, za a yi kafarar laifin Yaƙub,
10Birni mai katanga ya zama kufai,
11Sa’ad da rassanta suka bushe, sai su kakkarye su
12A wannan rana Ubangiji zai tankaɗe daga Yuferites27.12 Da Ibraniyanci Kogi mai gudu zuwa Rafin Masar, ku kuma, ya Isra’ilawa, za a tattara ku ɗaya-ɗaya.
13Kuma a wannan rana zai busa ƙaho mai kāra sosai. Waɗanda suke mutuwa a Assuriya da kuma waɗanda aka kai zaman bauta a Masar za su zo su kuma yi wa Ubangiji sujada a dutse mai tsarki a Urushalima.