1A wannan rana za a rera wannan waƙa a ƙasar Yahuda.
2A buɗe ƙofofi
3Za ka kiyaye shi da cikakken salama
4Ku dogara ga Ubangiji,
5Yakan ƙasƙantar da waɗanda suke zama a bisa
6Ƙafafu sukan tattake ta,
7Hanyar masu adalci sumul take;
8I, Ubangiji, cikin tafiya a hanyar dokokinka,26.8 Ko kuwa hukunce-hukunce
9Raina yana marmarinka da dare;
10Ko da yake akan nuna wa mugaye alheri,
11Ya Ubangiji an ɗaga hannunka sama,
12Ubangiji ka kafa salama dominmu;
13Ya Ubangiji, Allahnmu, waɗansu iyayengiji ban da kai sun yi mulki a kanmu,
14Yanzu duk sun mutu, ba za su ƙara rayuwa ba;
15Ka fadada al’umma, ya Ubangiji;
16Ubangiji, sun zo gare ka a cikin damuwarsu;
17Kamar mace mai ciki da take gab da haihuwa
18Muna da ciki, mun yi ta murɗewa saboda zafi,
19Amma matattunka za su rayu;
20Ku tafi, mutanena, ku shiga ɗakunanku
21Duba, Ubangiji yana fitowa daga mazauninsa