We Believe JesusFé, Esperança e Nova Vida

Ishaya 25

Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ · hauçá

← Ishaya 24 Ishaya Ishaya 26 →

1Ya Ubangiji, kai ne Allahna; zan ɗaukaka ka in kuma yabi sunanka,

2Ka mai da birnin tsibin tarkace,

3Saboda haka mutane masu ƙarfi za su girmama ka;

4Kai ka zama mafakar matalauta, mafaka don mabukata cikin damuwa,

5kuma kamar zafin hamada.

6A kan wannan dutse Ubangiji Maɗaukaki zai shirya bikin abinci mai kyau don dukan mutane,

7A wannan dutse zai kawar da

8zai haɗiye mutuwa har abada.

9A wannan rana za su ce,

10Hannun Ubangiji zai zauna a kan wannan dutse;

11Za su buɗe hannuwansa a cikinsa,

12Zai rurrushe manyan katangar kagaru

← Ishaya 24 Ishaya Ishaya 26 →