1Duba, Ubangiji zai wofinta duniya
2zai zama abu ɗaya
3Za a wofinta duniya ƙaƙaf
4Duniya ta bushe ta kuma yanƙwane,
5Duniya ta ƙazantu ta wurin mutanenta
6Saboda haka la’ana za tă auko wa duniya;
7Sabon ruwan inabi ya bushe kuringar inabi kuma sun yanƙwane;
8Kaɗe-kaɗen garayu sun yi shiru,
9Babu sauran shan ruwan inabi suna rera waƙa;
10Birnin da aka birkice ta zama kango;
11A tituna suna kukan neman ruwan inabi;
12An bar birnin kango,
13Haka zai zama a duniya
14Sun daga muryoyinsu, sun yi sowa ta farin ciki;
15Saboda haka a gabas sun ɗaukaka Ubangiji,
16Daga iyakokin duniya mun ji waƙoƙi,
17Razana da rami da tarko suna jiranku,
18Duk wanda ya yi ƙoƙarin tserewa daga ƙarar razana
19An tsage duniya,
20Duniya tana tangaɗi kamar mashayi,
21A wannan rana Ubangiji zai hukunta
22Za a tattara su tare
23Sa’an nan wata zai ruɗe, rana ta ji kunya;