1Kaiton ƙasar da ake jin ƙarar fikafikai18.1 Ko kuwa na fari
2wadda ta aiko da jakadu ta teku
3Ku dukan mutanen duniya,
4Ga abin da Ubangiji ya faɗa mini,
5Gama kafin girbi, sa’ad da furanni suka karkaɗe
6Duk za a bar su wa tsuntsayen dutse su ci
7A wannan lokaci za a kawo kyautai wa Ubangiji Maɗaukaki