1Abin da Allah ya faɗa game da Damaskus.
2Za a watse a bar biranen Arower
3Birni mai katanga za tă ɓace daga Efraim,
4“A wannan rana ɗaukakar Yaƙub za tă ƙare;
5Zai zama kamar sa’ad da mai girbi ya tara hatsin da yake tsaye
6Duk da haka waɗansu kala za su ragu,
7A wannan rana mutane za su nemi Mahaliccinsu
8Ba za su dubi bagade ba,
9A wannan rana biranensu masu ƙarfi, waɗanda suka bari saboda Isra’ilawa, za su zama kamar wuraren da aka ƙyale suka zama kufai a jeji. Za su kuma zama kango.
10Kun manta da Allah Mai Cetonku;
11ko da yake a ranar kun shuka su, kuka sa su yi girma,
12Kash, ga hayaniyar al’ummai masu yawa
13Ko da yake mutane suna ruri kamar sukuwar raƙuman ruwa,
14Da yamma, sai razana ba tsammani!