We Believe JesusFé, Esperança e Nova Vida

Ishaya 16

Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ · hauçá

← Ishaya 15 Ishaya Ishaya 17 →

1Ku aiko da raguna a matsayin haraji

2Kamar tsuntsaye masu firiya

3“Ku ba mu shawara,

4Ku bar Mowabawa masu gudun hijira su zauna tare da ku;

5Da ƙauna za a kafa kursiyi;

6Mun ji fariyar Mowab,

7Saboda haka Mowabawa za su yi kuka mai zafi,

8Gonakin Heshbon sun bushe,

9Saboda haka na yi kuka, yadda Yazer take kuka,

10An ɗauke farin ciki da murna daga gonakin itatuwa masu ’ya’ya;

11Zuciyata tana makoki saboda Mowab kamar garaya,

12Sa’ad Mowab ta bayyana a masujadar bisa tudu,

13Wannan ita ce maganar da Ubangiji ya riga ya yi game da Mowab.

14Amma yanzu Ubangiji ya ce, “Cikin shekara uku, kamar yadda bawan da aka bautar da shi bisa ga yarjejjeniya zai lissafta, haka za a mai da daraja da kuma dukan yawan mutanen Mowab abin reni, daga ɗumbun mutanenta, ’yan kaɗan ne kaɗai za su ragu, za su kuma zama marasa ƙarfi.”

← Ishaya 15 Ishaya Ishaya 17 →