1Zan tsaya wurin tsarona
2Sa’an nan Ubangiji ya amsa ya ce,
3Gama ru’uyar tana jiran ƙayyadadden lokaci;
4“Duba, abokin gāba ya cika da ɗaga kai;
5ba shakka, ruwan inabi ya yaudare shi;
6“Dukansu ba za su yi masa tsiya, suna yin masa ba’a da dariya ba, suna cewa,
7Masu binka bashi2.7 Ko kuwa mai bin bashi ba za su taso maka nan da nan ba?
8Domin ka washe al’ummai masu yawa,
9“Kaito ga wanda ya gina masarautarsa da ƙazamar riba
10Ka ƙulla lalacin mutane masu yawa,
11Duwatsun katanga za su yi kuka,
12“Kaiton mutumin da ya gina birni da jinin da ya zubar
13Ba Ubangiji Maɗaukaki ne ya ƙudura
14Gama duniya za tă cika da sanin ɗaukakar Ubangiji,
15“Kaito wanda ya ba wa maƙwabtansa abin sha,
16Za ka cika da kunya a maimakon ɗaukaka.
17Ɓarnar da ka yi wa Lebanon zai komo kanka,
18“Ina amfanin gunki da mutum ne ya sassaƙa?
19Kaito wanda ya ce da katako, ‘Rayu!’
20Amma Ubangiji yana a cikin haikalinsa mai tsarki;