We Believe JesusFé, Esperança e Nova Vida

Habakkuk 1

Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ · hauçá

Habakkuk Habakkuk 2 →

1Saƙon da annabi Habakkuk ya karɓa.

2Har yaushe, ya Ubangiji, zan yi kukan neman taimako,

3Me ya sa ka bari ina ta kallon rashin gaskiya?

4Saboda haka ba a bin doka,

5“Ka dubi al’ummai, ka gani,

6Zan tā da Babiloniyawa,1.6 Ko kuwa Kaldiyawa

7Suna da bantsoro da firgitarwa;

8Dawakansu sun fi damisoshi sauri,

9duk sukan zo da nufin tā-da-na-zaune-tsaye.

10Sukan yi wa sarakuna ba’a

11Sa’an nan su wuce da sauri kamar iska,

12Ya Ubangiji, ba tun fil azal kake ba?

13Idanunka masu tsarki ne da suka fi gaban duban mugunta;

14Ka mai da maza kamar kifin teku,

15Mugu abokin gāba yakan kama su duka da ƙugiya,

16Saboda haka yakan yi hadaya wa abin kamun kifinsa

17Zai ci gaba da juye abin kamun kifinsu ke nan,

Habakkuk Habakkuk 2 →