We Believe JesusFé, Esperança e Nova Vida

Habakkuk 3

Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ · hauçá

← Habakkuk 2 Habakkuk

1Addu’ar annabi Habakkuk. A kan shigiyont.3.1 Mai yiwuwa a zahiri, ko kuma kalma ce ta waƙa

2Ya Ubangiji, na ji irin shaharar da ka yi;

3Allah ya zo daga Teman,

4Darajarsa ta yi kamar fitowar rana;

5Annoba ta sha gabansa;

6Ya tsaya, ya kuwa girgiza duniya;

7Na ga tentin Kushan cikin azaba;

8Ka ji haushin koguna ne, ya Ubangiji?

9Ka ja bakanka,

10duwatsu sun gan ka sai suka ƙame.

11Rana da wata suka tsaya cik a sammai

12Cikin hasala ka ratsa duniya

13Ka fito don ka fanshi mutanenka,

14Da māshinsa ka soki kansa

15Ka tattake teku da dawakanka,

16Na ji sai zuciyata ta buga,

17Ko da yake itace ɓaure bai tohu ba,

18duk da haka zan yi farin ciki da Ubangiji,

19Ubangiji Mai Iko Duka shi ne ƙarfina;

← Habakkuk 2 Habakkuk