1Na sāke dubawa sai na ga zaluncin da ake yi a duniya.
2Sai na furta cewa matattu,
3Amma wanda ya fi su duka
4Sai na gane cewa, duk wata fama da duk wata nasara sun samo asali daga kishin da mutum yake yi na maƙwabcinsa ne. Wannan ma ba shi da amfani, naushin iska ne kawai.
5Wawa yakan kame hannuwansa
6Gara tafin hannu guda cike da kwanciyar rai
7Na kuma ga wani abu marar amfani a duniya.
8Akwai wani mutum shi kaɗai;
9Biyu sun fi ɗaya,
10In ɗaya ya fāɗi,
11In mutum biyu sun kwanta tare, za su ji ɗumin juna.
12Ana iya shan ƙarfin mutum ɗaya,
13Gara saurayi wanda yake matalauci amma yake da hikima da sarkin da ya tsufa mai wauta, wanda ba ya karɓar shawara.
14Yana yiwuwa saurayin yă fito daga kurkuku yă hau gadon sarauta, ko kuma dai an haife shi cikin talauci a ƙasarsa.
15Na ga cewa dukan waɗanda suka rayu suka kuma yi tafiya a duniya sun bi saurayin, magājin sarkin.
16Babu ƙarshe ga dukan mutanen da suka riga su. Amma waɗanda suka zo daga baya, ba su gamsu da magājin ba. Wannan ma ba shi da amfani, naushin iska ne kawai.