We Believe JesusFé, Esperança e Nova Vida

Waƙar Waƙoƙi 7

Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ · hauçá

← Waƙar Waƙoƙi 6 Waƙar Waƙoƙi Waƙar Waƙoƙi 8 →

1Ƙafafunki a cikin takalma kyakkyawa ne,

2Cibinki kamar kwaf ne

3Nonanki sun yi kamar bareyi biyu,

4Wuyanki ya yi kamar hasumiyar hauren giwa.

5Kanki ya yi miki rawani kamar Dutsen Karmel.

6Kai! Ke kyakkyawa ce kuma kina sa ni jin daɗi,

7Tsayinki ya yi kamar itacen dabino,

8Na ce, “Zan hau itacen dabino;

9kuma bakinki ya yi kamar ruwan inabi mafi kyau.

10Ni ta ƙaunataccena ce,

11Ka zo, ƙaunataccena, bari mu je bayan gari,

12Bari mu tafi gonar inabi da sassafe

13Manta-uwa sun ba da ƙanshinsu,

← Waƙar Waƙoƙi 6 Waƙar Waƙoƙi Waƙar Waƙoƙi 8 →