We Believe JesusFé, Esperança e Nova Vida

Waƙar Waƙoƙi 6

Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ · hauçá

← Waƙar Waƙoƙi 5 Waƙar Waƙoƙi Waƙar Waƙoƙi 7 →

1Ina ƙaunataccenki ya tafi,

2Ƙaunataccena ya gangara zuwa lambunsa,

3Ni na ƙaunataccena ce, ƙaunataccena kuma nawa ne;

4Ke kyakkyawa ce, ƙaunatacciyata, kamar Tirza,

5Ki kau da idanu daga gare ni;

6Haƙoranki suna kama da garken tumakin

7Kumatunki sun yi kamar rumman

8Sarauniyoyi sittin za su iya kasance a can,

9amma kurciyata, cikakkiyata, dabam take,

10Wace ce wannan da ta bayyana sai ka ce ketowar alfijir?

11Na gangara zuwa cikin itatuwan almon

12Kafin in san wani abu,

13Ki dawo, ki dawo, ya Bashulammiya;

← Waƙar Waƙoƙi 5 Waƙar Waƙoƙi Waƙar Waƙoƙi 7 →