1Na zo lambuna, ’yar’uwata, amaryata;
2Na yi barci amma zuciyata tana a farke.
3Na tuɓe rigata,
4Ƙaunataccena ya turo hannunsa ta cikin ramin ƙofar;
5Na tashi don in buɗe wa ƙaunataccena,
6Na buɗe wa ƙaunataccena ƙofa,
7Masu gadi suka gamu da ni
8’Yan matan Urushalima, ina roƙonku,
9Mafiya kyau a cikin mata
10Ƙaunataccena kyakkyawa ne ƙaƙƙarfa kuma,
11Kansa zinariya ce zalla;
12Idanunsa sun yi kamar na kurciyoyin
13Kumatunsa kamar lambun kayan yaji
14Hannuwansa kamar sandunan zinariyar
15Ƙafafunsa sun yi kamar ginshiƙan dutsen alabastar
16Bakinsa zaƙi ne kansa;