We Believe JesusFé, Esperança e Nova Vida

Waƙar Waƙoƙi 4

Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ · hauçá

← Waƙar Waƙoƙi 3 Waƙar Waƙoƙi Waƙar Waƙoƙi 5 →

1Ke kyakkyawa ce, ƙaunatacciyata!

2Haƙoranki sun yi kamar garken tumakin da ba a daɗe da yin musu sausaya ba,

3Leɓunanki kamar zaren jan garura

4Wuyanki ya yi kamar hasumiyar Dawuda,

5Nonanki biyu sun yi kamar bareyi biyu,

6Sai gari ya waye

7Duk, ke kyakkyawa ce, ƙaunatacciyata;

8Ki tare da ni daga Lebanon, amaryata,

9Kin saci zuciyata, ’yar’uwata, amaryata;

10Ƙaunarki abar farin ciki ne, ’yar’uwata, amaryata!

11Leɓunanki suna zub da zaƙi kamar kakin zuma, amaryata;

12Ke lambu ne da aka kulle, ’yar’uwata, amaryata;

13Shuke-shukenki gonar rumman ne

14nardi, da asfaran,

15Ke lambun maɓulɓula ne,

16Farka, iskar arewa,

← Waƙar Waƙoƙi 3 Waƙar Waƙoƙi Waƙar Waƙoƙi 5 →