We Believe JesusFé, Esperança e Nova Vida

Waƙar Waƙoƙi 8

Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ · hauçá

← Waƙar Waƙoƙi 7 Waƙar Waƙoƙi

1Da a ce kai ɗan’uwa ne gare ni,

2Da sai in bi da kai

3Hannunsa na hagu yana a ƙarƙashin kaina,

4’Yan matan Urushalima, ku yi mini alkawari.

5Wace ce wannan da take haurawa daga hamada

6Ka sa ni kamar hatimi a zuciyarka,

7Ruwa da yawa ba zai iya kashe ƙauna ba,

8Muna da ƙanuwa,

9Da a ce ita katanga ce,

10Ni katanga ce

11Solomon ya kasance da gonar inabi a Ba’al-Hamon;

12Amma gonar inabina nawa ne da zan bayar;

13Ke da kike zaune a cikin lambu

14Ka zo, ƙaunataccena,

← Waƙar Waƙoƙi 7 Waƙar Waƙoƙi