We Believe JesusFé, Esperança e Nova Vida

Amos 5

Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ · hauçá

← Amos 4 Amos Amos 6 →

1Ku ji wannan magana, ya gidan Isra’ila, ina makokin nan dominku.

2“Budurwa Isra’ila ta fāɗi,

3Ga abin da Ubangiji Mai Iko Duka ya ce,

4Ga abin da Ubangiji ya ce wa gidan Isra’ila.

5kada ku nemi Betel,

6Ku nemi Ubangiji ku kuma rayu,

7Ku ne masu mai da gaskiya ta koma ɗaci

8(Shi wanda ya yi Taurarin nan da ake ce Kaza da ’Ya’yanta da kuma Mai Farauta da Kare,

9yakan kawo hallaka a mafaka mai ƙarfi

10Ba ku son mai yin gaskiya a ɗakin shari’a

11Kuna matsa wa matalauta

12Gama na san yawan laifofinku

13Saboda haka mai hankali yakan yi shiru a lokuta kamar haka,

14Ku yi nagarta, ba mugunta ba;

15Ku ƙi mugunta, ku ƙaunaci nagarta;

16Saboda haka ga abin da Ubangiji, Ubangiji Allah Maɗaukaki yana cewa,

17Za a yi kuka a dukan gonakin inabi,

18Kaitonku masu son

19Za ku zama kamar mutanen da suka guje wa zaki

20Ashe, ranar Ubangiji ba duhu ba ce, a maimakon haske,

21“Na ƙi, ina kuma ƙyamar bukukkuwanku na addini;

22Ko da kun kawo mini hadayu na ƙonawa da kuma hadayu na hatsi,

23Ku tashi daga nan da surutan waƙoƙinku!

24Amma bari gaskiya ta kwararo kamar kogi,

25“Kun kawo mini hadayu da sadakoki

26Kun ɗaga masujadar sarkinku,

27Saboda haka zan tura ku zaman bauta gaba da Damaskus,”

← Amos 4 Amos Amos 6 →